Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 428 (Muhimmancin ilimantar da yara mutunta daidaiton jinsi)

Wallafawa ranar:

Shirin 'Rayuwata' na wannan rana ya tattauna akan kokarin da masu fafutuka suke yi wajen kawo karshen matsalar rashin daidaito a tsakanin maza da mata.

Wasu 'yan kasar Morocco yayin zanga-zangar lumana akan neman daidaiton jinsi guda.
Wasu 'yan kasar Morocco yayin zanga-zangar lumana akan neman daidaiton jinsi guda. AFP/File
Talla

Shirin ya tattauna da masana da sauran masu ruwa da tsaki akan shirin koyar da yara sanin muhimmancin daidaiton jinsi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.