Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 430 ( Makomar daidaiton jinsi a kasashen Afrika)

Wallafawa ranar:

Shirin rayuwata na yau juma'a tare da Zainab Ibrahim ya mayar da hankali kan makomar daidaiton jinsi a kasashen Afrika, dai dai lokacin da wannan matsala ke kokarin zama ruwan dare a Nahiyar kama daga bangaren ilimi mukamai dai sauran bangarorin rayuwa.

Wasu mata a garin Maiduguri na jihar Borno.
Wasu mata a garin Maiduguri na jihar Borno. © RFI/Liza Fabbian
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.