Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Amurkawa na alhinin ciki shekaru 20 da kai hare-haren 9/11

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako tare da Garba Aliyu ya waiwayi halin da ake ciki a Amurka bayan cika shekaru 20 da kai. hare-haren ranar 11 ga watan Satumban shekarar 2001. Shirin ya kuma yi bitar sauran muhimman lamurran da suka wakana a makon da ya kare kamar yadda aka saba.

Hayaki na tashi daga tagwayen hasumiyar Cibiyar Ciniki ta Duniya bayan harin kunar bakin da aka kai musu a ranar 11 ga Satumba, na shekarar 2001 a birnin New York
Hayaki na tashi daga tagwayen hasumiyar Cibiyar Ciniki ta Duniya bayan harin kunar bakin da aka kai musu a ranar 11 ga Satumba, na shekarar 2001 a birnin New York AP - Chao Soi Cheong
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.