Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar wasu muhimman labaran da suka faru a duniya cikin wannan mako

Wallafawa ranar:

Daga cikin labarun da Shirin ya kunsa akwai batun yadda yan ta'adda a Najeriya ke gina ramu  suna boyewa, saboda barin wutar da suke sha daga sojojin kasar, sai kuma batun kammala ficewar sojojin Faransa a Nijer da dai sauran manyan labaran da suka hada da  Burkina Faso, jamhuriyar Benin, yakin Isra'ila da Hamas, tare da dokar yan ci rani da Faransa ta amince da ita.

Ayarin karshe na Sojojin Faransa kenan  ke ficewa daga jamhuriyar Nijer , 22 December 2023.
Ayarin karshe na Sojojin Faransa kenan ke ficewa daga jamhuriyar Nijer , 22 December 2023. © AFP / BOUREIMA HAMA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.