Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar wasu daga cikin labaran da suka dauki hankali na mako

Wallafawa ranar:

Shirin zai kuma waiwayi kalaman da tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo yayi kan cewa Dimokaradiyar kasashen yammacin turai fa ba ta haifa wa nahiyar Afirka da mai idanu ba. 

Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo kenan.
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo kenan. © dailypost
Talla

Cikin makon da ya gabata, aka shiga rudani, yayin da kuma a gefe guda aka yi ta tafka muhawara a Kano dake arewacin Najeriya, bayan da kotun daukaka kara ta fitar da takardar hukuncin da ta yanke kan shari’ar zaben gwamnan jihar a juma’ar waccan makon da ya gabata, inda ta tabbatar da hukuncin kotun sauraren kararrakin zabe.  

Sai ku biyo mu..............

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.