Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Jiragen yakin sojojin Sudan sun yi ruwan bama-bamai kan dakarun RSF a Khartoum

Wallafawa ranar:

Jiragen yakin sojojin Sudan sun yi ruwan bama-bamai kan dakarun RSF a Khartoum, duk da kara wa’adin yarjejeniyar tsagaita wuta da aka yi da kwanaki 3.Gwamnatin Najeriya, ta soke shirin janye tallafin man fetur kafin mika ragamar mulki ga hannun sabuwar gwamnati..

Daya daga cikin dakarun kasar Sudan
Daya daga cikin dakarun kasar Sudan AFP - -
Talla

Nura Ado Suleiman  a sabon shirin da ya saba waiwayar wasu daga cikin muhimman al’amuran da suka auku a makon da ya gabata, a cikin shirin ‘Mu Zagaya Duniya’ wanda ke zuwa daga sashin Hausa na RFI.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.