Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labarun mako: Dattawan arewacin Najeriya sun bukaci Buhari yi yi murabus

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya maida da hankali kan labaran da aka ji cikin mako mai karewa ciki harda wasu sabbin alkaluma da suka nuna ‘yan ta’adda sun kashe mutane kusan dubu 3 tare da sace wasu fiye da dubu 1 da 400 cikin watanni uku a jihohin Zamfara, Kaduna da kuma Neja, a Najeriya, matsalar tsaron da ke cigaba da ta’azzararta wanda hatta wasu daga cikin dattawan yankin arewacin kasar kira ga shugaba Muhammadu Buhari da yayi murabus daga mukaminsa.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari © Nigeria presidency
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.