Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

'Yan bindiga sun hana wasu sassan Najeriya sakat

Wallafawa ranar:

Cikin shirin za a ji Yadda Yan bindiga a Najeriya suka  mummunar barna, inda suka kai hari kan jirgin kasa dauke da dauruwan fasinjoji, dake safara tsakanin Kaduna da Abuja. A Nijar kuwa, Kwamandan rundunonin sojan Faransa nea ya kai ziyara jamhuriyar Nijar kan shirin tura dakarun rundunonin Barkhane da na Takuba don taimaka wa sojojin kasar yaki da suke da yan ta'adda.

'Yan bindiga a Najeriya
'Yan bindiga a Najeriya © Daily Trust
Talla

 

A Turai kuwa Rasha ta zargi Ukraine ta kai mata hari, matakin da ya haifar da nakasu ga tattaunawar sulhu kan yakin da suka shafe fiye da wata guda suna gwabzawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.