Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

'Yan bindiga sun kashe dimbim mutane a Burkina Faso da Mali

Wallafawa ranar:

Cikin shirin za a ji Yadda sojojin Burkina Faso da na Mali da dama suka rasa rayukansu yayin fafatawa da ‘yan ta’adda da suka kai hare-hare a sassan kasashen biyu.Sai kuma ganawar da aka yi tsakanin Najeriya da Nijar akan hauhawar adadin ‘yan gudun hijirar da ke tserewa daga yankunansu a jihohin Sokoto, katsina da kuma Zamfara, wadanda ke cigaba da kwarara zuwa Jamhuriyar ta Nijar.

Wasu dakarun Burkina Faso da ke sintiri a wasu kauyukan kasar.
Wasu dakarun Burkina Faso da ke sintiri a wasu kauyukan kasar. © MICHELE CATTANI/AFP
Talla

A Nahiyar Turai kuwa, Rasha ce ta yi gargadin cewa muddin kasashen Turai da Amurka suka ci gaba da lafta mata takunkuman karya tattalin arziki saboda mamaye Ukraine da ta yi, to fa kowa zai ji a jikinsa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.