Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labarun mako: Biden da Macron sun gana domin warware rikicinsu

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan ganawar karon farko tsakanin shugaban Amurka Joe Biden da takwaransa na Faransa Emmanuel Macron don warware rikicin diflomasiyya dake tsakaninsu kan batun kwace cikinkin jirgin yakin karkashin teku na Australiya.

Shugaban Amurka Joe Biden da takwaransa na Faransa Emmanuel Macron a Rome, 29/10/21.
Shugaban Amurka Joe Biden da takwaransa na Faransa Emmanuel Macron a Rome, 29/10/21. AFP - LUDOVIC MARIN
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.