Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labarun mako: shirin kasashen Turai na taimawa Afganistan da Kudade

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan rarrabuwar kawunan Turai na wasu kasashen duniya kan taimakawa kasar Afghanistan da kudade.

Wata kasuwar Kaboul dake kasar Afghanistan 22/09/21.
Wata kasuwar Kaboul dake kasar Afghanistan 22/09/21. AFP - BULENT KILIC
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.