Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labarun mako: Harin ta'addancin da wuka ya kashe dan majalisar Birtaniya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan harin baya-bayan nan da wuka da aka akaiwa wani dan majalisar dokokin Birtaniya, wanda jami'an tsaro suka tattabar da cewa ta'addanci.

Hoton dan majalisar dokokin Birtaniya David Amess, da wani ya dabawa wuka ya mutu har lahira a ranar 15/10/21.
Hoton dan majalisar dokokin Birtaniya David Amess, da wani ya dabawa wuka ya mutu har lahira a ranar 15/10/21. Richard TOWNSHEND UK PARLIAMENT/AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.