Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar mahimman labaran mako: Halin da ake ciki a Guinea bayan juyin mulki

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba abubuwan da suka faru a sassan duniya a  makon da ya gabata, musamman ma halin da ake ciki a Guinea bayan da ECOWAS ta gana da shugabannin sojin da suka gudanar da juyin mulki.

Tawagar ECOWAS da suka ziyarci Guinea karkashin jagarncin shugaban kasar Ghana Nana Akuffo-Addo ciki harda tsohon shugaban Najeriya Godluck Jonathan
Tawagar ECOWAS da suka ziyarci Guinea karkashin jagarncin shugaban kasar Ghana Nana Akuffo-Addo ciki harda tsohon shugaban Najeriya Godluck Jonathan © Nigeria presidency
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.