Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Jaruma Nafisa Ishaq ta nemi gafara kan cin zarafin Shiekh Aminu Daurawa

Wallafawa ranar:

Shirin Kida, Al'adu da Fina-Finai tare da Maham Salisu Hamisu ya fara ne daga masana'antar shirya Fina-Finai ta Kannywood, inda shirin ya tsakuro halin da ake ciki.

Wani shogon sayar da faifan fina-finai a Kaduna
Wani shogon sayar da faifan fina-finai a Kaduna AMINU ABUBAKAR / AFP
Talla

Zalika shirin ya kuma tattauna da Jaruma Nafisa Ishaq da ta nemi gafara a kan cin zarafin da ta yi wa fitaccen malamin addinin Musulunci da ke Kano a Najeriya Shiekh Aminu Ibrahim Daurawa dangane da wani wa'azi da ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.