Tasirin tsarin koyarwa ta yanar gizo ko kuma E-Learning ga daliban Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:42
Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna ya mayar da hankali kan tsarin ilimi ta yanar gizo ko kuma na shafukan Intanet da ake kira da E-Learning ko kuma Digilal Learning.
Tun bayan bullar cutar covid-19 ne dalibai da dama suka koma karatu ta yanar gizo ko kuma E-Learning a wani yunkuri na kaucewa ganin karatunsu bai gamu da tangarda ba.
A cikin wannan shirin za ku ji tasirin irin wannan karatu da kuma tagomashin sa ga daliban Najeriya.
Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin...........
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu