Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda gwamnatin Kaduna ta sake korar malaman makarantu fiye da dubu 1

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris na wannan mako ya mayar da hankali kan sake korar malaman makarantu fiye da dubu 2 da gwamnatin jihar Kaduna ta yi, s sakamakon faduwa jarabawar tantancewa, wanda ke matsayi karo na 3 cikin shekaru 4, matakin da masu ruwa da tsaki a harkar ta ilimin ke ci gaba da gargadi akai. Ayi saurare Lafiya.

Wani Malami lokacin da ya ke koyar da dalibinsa.
Wani Malami lokacin da ya ke koyar da dalibinsa. artuz.jpg
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.