Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Iyayen dalibai a Nijar na kokawa kan tsadar kudin karatu

Wallafawa ranar:

Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan makon tare da Shamsiyya Haruna ya maida hankali ne kan yadda iyaye ke kokawa a jamhuriyar Nijar kan tsadar kudin karatun 'ya'yansu, masamman makaruntu masu zaman kansu saboda matsaloli na tsadar rayuwa da aka shiga tun bayan da sojoji suka yi juyin mulki.

Wata makarantar 'yan gudun hijara a Ouallam dake Jamhuriyar Nijar
Wata makarantar 'yan gudun hijara a Ouallam dake Jamhuriyar Nijar AFP - BOUREIMA HAMA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.