Malam Musa Babangida Karaduwa- Akan yadda za'a inganta karatun 'ya'ya mata a arewacin Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:37
Har yanzu ana ci gaba da fuskantar matsalar sanya ‘yaya mata karatun boko a wasu sassan yankin arewacin Najeriya saboda dalilan rashin kudi da kuma wasu na daban.
Wannan ya sa kumgiyar AGILE mai zaman kanta ta kaddamar da wani shirin tallafawa iyaye matan da kuma ‘yayan su wajen ganin sun koma karatun boko a Jihar Katsina.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Malam Musa Babangida Karaduwa, shugaban wata makarantar sakandare a Jihar Katsina dangane da wannan shiri na kungiyar AGILE da kuma tasirinsa, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu