Ilimi Hasken Rayuwa
Shirin bai wa yara ilimi bayan ta'adanci ya tilasta kulle makarantu a Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:34
Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi duba kan yadda hare-haren ta'addanci ya hana dalibai fiye da dubu 72 zuwa makarantu, wanda hakan ya sanya gwamnatin kasar samar da wani tsari na musamman da zai bayar da ilimi ga yaran da ayyukan ta'addanci ya tilastawa makarantunsu kullewa.