Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Gudunmawar Jami'ar Al Azhar ga ilimi a duniya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya tattauna akan gudunmawar da Jami'ar Al Azhar ta baiwa fannin ilimi a duniya.

Wani sashi na jami'ar Al Azhar da ke birnin Cairo a kasar Masar.
Wani sashi na jami'ar Al Azhar da ke birnin Cairo a kasar Masar. © Wikimedia Commons
Talla

Cikin shirin za a ji tattaunawa da masu ruwa da tsaki a fannin na ilimi cikinsu har da tsaffin daliban da dadaddiyar Jami'ar ta yaye.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.