Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Kokarin sauya fasalin karatun allo wajen hada shi da karatun boko

Wallafawa ranar:

Bukatar ganin an sake fasalin karatun allo ta hanyar yadda zai tafi da zamani wajen hada shi da karatun boko, ya sa gwamnatin jihar Yobe a Najeriya shirya wani taro na musamman wanda ya kunshi masana karatun allo da ilimin boko da alaranmomi domin nazari akan matakan da ya dace a dauka. Yau abin da wannan shiri ya mayar da hankali akai kenan tare da Bashir Ibrahim Idris. 

Kokarin inganta karatun Allo don hada shi da na zamani.
Kokarin inganta karatun Allo don hada shi da na zamani. Mujallar Bakandamiya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.