Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda gwamnatin Yobe ke bunkasa ilimi a Yobe

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari ne game da matakan da gwamnatin jihar Yobe ta dauka na bunkasa ilimi a jihar bayan fama da rikicin Boko Haram

Gwamnatin jihar Yobe ta Najeriya ta dukufa wajen bunkasa ilimi a jihar
Gwamnatin jihar Yobe ta Najeriya ta dukufa wajen bunkasa ilimi a jihar AFP PHOTO/PIUS UTOMI EKPEI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.