Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Daliban Najeriya sun kera allo mai yada labaran duniya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya tattauna ne kan yadda wasu dalibai suka kera wani babban allo mai dauke da bayanai da suka kunshi labaran duniya a kwalejin Tattari Ali da ke jihar Bauchi a Najeriya

Akan yi amfani da irin wannan allo a kasashen da dama wajen yada labaran duniya
Akan yi amfani da irin wannan allo a kasashen da dama wajen yada labaran duniya Kyodo/via REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.