Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Jinkiri da ake samu wajen kammala karatun digiri a jami'o'in Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan jinkirin da ake samu wajen kammla karatun samun digiri a jami'o'in jamhuriyar Nijar, inda dalibai ke kwashe shekaru 6 -7 mai makon shekaru 3 da aka tsara.

Daliban jami'ar UASTM dake Niamey a jamhuriyar Nijar
Daliban jami'ar UASTM dake Niamey a jamhuriyar Nijar © UASTM-Niamey-Niger
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.