Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Yadda zargin ta'ammali da miyagun kwayoyi ke tsananta kan 'yan wasan Hausa

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Nishadi tare da Mahaman Salissou Hamissou da taimakon Hauwa Kabir ya yi duba kan wainar da ake toyawa a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, bayan zarge-zargen da ke nuna yadda masu wannan sana'a ke ta'ammali da miyagun kwayoyi.

Wani shagon sayar da kasa-kasan fina-finan Hausa a jihar Kano ta arewacin Najeriya.
Wani shagon sayar da kasa-kasan fina-finan Hausa a jihar Kano ta arewacin Najeriya. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.