Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

'Nishadi' Ci gaban Tattaunawa da mawakin Najeriya Ado Gwanja

Wallafawa ranar:

Shirin dandalin 'Nishadi' na wannan mako tare da Mahaman Salissou Hamissou, za ku ji karashen  tattauanawa da shahararen mawakin Najeriya Ado  Gwanja daga Kano. Sai kuma manhajar Kallo.ng da aka kirkira domin saukakawa masu bibiyar fina-finan hausa.

Ado Gwanja daga Kano
Ado Gwanja daga Kano © Wikipedia
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.