Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Muntaqa Usman kan matakin korar ma'aikata da bankin CBN ya yi

Wallafawa ranar:

Babban Bankin Najeriya CBN na ci gaba da korar wasu daga cikin ma'aikatansa, inda a cikin kwanaki 20 da suka gabata bankin ya sallami ma'aikata 117 akasarinsu manyan ma'aikata. Kan haka Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Farfesa Muntaqa Usman, masanin tattalin arziki a Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria.

Shalkwatar babban bankin Najeriya CBN da ke birnin Abuja.
Shalkwatar babban bankin Najeriya CBN da ke birnin Abuja. REUTERS - AFOLABI SOTUNDE
Talla

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar zantawar tasu.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.