Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Kasim Garba Kurfi kan matakin CBN na kara yawan jarin bankunan kasar

Wallafawa ranar:

Babban Bankin Najeriya ya bai wa bankunan kasuwancin kasar umarnin kara yawan jarin su domin tafiya da zamani, wanda ya kunshi jarin naira biliyan 50 ga bankunan shiya da kuma naira biliyan 500 ga bankunan da ke hada hada da kasashen ketare. Domin sanin tasirin wannan mataki, Abdulkadir Haladu Kiyawa ya tattauna da masanin tattalin arziki, Dr Kasum Garba Kurfi.

Hedikwatar babban bankin Najeriya CBN da ke birnin Abuja.
Hedikwatar babban bankin Najeriya CBN da ke birnin Abuja. REUTERS - AFOLABI SOTUNDE
Talla

Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawar su ta gudana.........

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.