Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Comrade Bashir Dauda kan halin tsaro da ake ciki a jihar Katsina

Wallafawa ranar:

Jihar Katsina da ke Najeriya na daya daga cikin jihohin da ke fama da matsalar 'yan bindiga a yankin Arewa maso Yammacin kasar. Duk kokarin hukumomi jihar na sasantawa da 'yan bindigar yaci tura.

Ayyukan 'yan bindiga na ci gaba da ciwa al'ummar yankin Arewacin Najeriya tuwo a kwarya.
Ayyukan 'yan bindiga na ci gaba da ciwa al'ummar yankin Arewacin Najeriya tuwo a kwarya. RFI
Talla

Dangane da halin da jihar ke ciki kan matsalolin tsaro, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Comrade Bashir Dauda sakataren kungiyar muryar talata a Najeriya.

Ku latsa alamar sauti don jin cikakken zantawar tasu.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.