Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Reverend Yakubu Ishaku kan bikin ranar Easter

Wallafawa ranar:

A wannan rana ce Kiristoci a fadin duniya ke bikin ranar Easter, don  tunawa da ranar da Yesu Almasihu ya tashi daga matattu. Tun daga Lahadin da ta gabata ake ta addu’o’i domin wannan rana. A kan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da Reverend Yakubu Ishaku, na majami’ar First English Baptist Church a jihar Kaduna ta Najeriya.

Yau ce ranar da Kiristoci a fadin duniya ke bikin ranar Easter, don  tunawa da ranar da Yesu Almasihu ya tashi daga matattu.
Yau ce ranar da Kiristoci a fadin duniya ke bikin ranar Easter, don tunawa da ranar da Yesu Almasihu ya tashi daga matattu. AFP - TIZIANA FABI
Talla

Kulatsa alamar sauti donjin yadda zantarsu ta gudana.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.