Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mamman Abubakar Danmusa kan sabuwar majalisar dokokin Najeriya

Wallafawa ranar:

Yau aka kaddamar da sabuwar majalisar dokokin Najeriya, wato Majalisa ta 10 wadda za tayi aikin samar da dokokin kasar da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu za tayi aiki da su. 

Majalisar Dattawan Najeriya
Majalisar Dattawan Najeriya © Premiumtimes
Talla

Sai dai ga alama batun shugabancin majalisar na ci gaba da haifar da cece kuce saboda yadda jam’iyyar APC da shugaban kasa suka zabi wadanda suke so su zama shugabannin ta. 

Dangane da wannan dambarwa da kuma zaman lafiyar majalisar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa a Jamhuriya ta biyu, Sanata Mamman Abubakar Dan Musa, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.