Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Ladan Salihu kan ficewar wakilan jam'iyyu daga zauren tattara sakamakon zabe

Wallafawa ranar:

Wasu wakilan jam’iyyun siyasar Najeriya da ke halartar wajen gabatar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka yi a kasar sun fice daga wurin gabatar da sakamakon saboda abinda suka matakin Hukumar INEC na kin dora sakamakon zaben karshen mako akan na’urarta kamar yadda ta yi alkawari. Cikin jam’iyyun da suka fice daga wurin tattara sakamakon da ke Abuja sun hada da jam’iyyar PDP da Labour. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Ladan Salihu na jam’iyyar PDP kuma ga yadda zantawarsu ta gudana. 

Zauren tattara sakamakon zaben Najeriya
Zauren tattara sakamakon zaben Najeriya © Voice of Nigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.