Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Bukar Zilli kan shirin kasashen Mali da Burkina Faso na kafa Fadaraliyya

Wallafawa ranar:

Majalisar Kungiyar ECOWAS ta ta sha alwashin taka burki ga kasashen Mali, Burkina Faso da Guinea daga ballewa daga kungiyar don kafa wata tarayya daban. Wannan na zuwa ne sakamakon dambarwa tsakanin ECOWAS da kasashen 3 da aka samu juyin mulki game da bukatar ganin sun koma amfani da tsarin demokradiyya, sai dai yunkurin kafa Fadaraliyya ya hadddasa sabuwar takaddama tsakanin bangarorin. Kan hakan Mahaman Salissou Hamissou ya tattauna da Alhaji Bukar Sani Zilli dan Majalisar Kungiyar.

Kyaftin Ibrahim Traore jagoran mulkin Sojan Burkina Faso.
Kyaftin Ibrahim Traore jagoran mulkin Sojan Burkina Faso. AFP - OLYMPIA DE MAISMONT
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.