Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Adamu Garba kan janye haramcin dakatarwa kan Twitter a Najeriya

Wallafawa ranar:

Kafar sadarwar twitter ta dawo aiki a Najeriya, bayan da gwamnatin kasar ta cire haramcin da ta yi wa kamfanin na watanni 7. Sanarwar gwamnatin kasar ta tabbatar da cewa kamfanin na Twitter ya amince ya yi rajista da za ta ba shi damar ci gaba da gudanar da ayyukansa a kasar.Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Adamu Garba, kwararre a fannin sadarwar zamani, wanda kuma ya taba gurfanar da twitter a kotu don tilasta masa rijista a Najeriya, ga yadda hirarsu ta kasance.

Tambarin kamfanin sadarwa na Twitter.
Tambarin kamfanin sadarwa na Twitter. AP - Matt Rourke
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.