Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Hammi Suleiman kan zaben Libya na watan Disamba
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:29
Yanzu haka ana ci gaba da shiryes-shiryen gudanar da zaben shugaban kasa a ranar 24 ga wannan wata na disamba a Libya. To sai dai masu lura da lamurran da ke faruwa a kasar, na ganin cewa abu ne mai wuya a iya gudanar da wannan zabe a cikin kyakkyawan yanayi, lura da cewa har yanzu akwai dubban sojin haya da ke ci gaba da rike makamai a kasar. Kan hakan Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Malam Hammi Souleyman, wani tsohon jami’in diflomasiyyar Nijar a birnin Tripoli, ga kuma zantawarsu.