Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da masanin harkokin siyasa Abba Sadik kan ziyarar Macron a Rwanda

Wallafawa ranar:

A yau alhamis ne Shugaban Faransa  Emmanuel Macron ya kai ziyara kasar Rwanda,Shugaba Macron da sunan Faransa ya amsa cewa Faransa ta aikata ba dai-dai ba. To dangane da haka Abdoulaye Issa ya tattauna da Abba Sadik dan jarida kuma manazarcin harkokin siyasar kasashen Afrika.

Shugaba Paul Kagame na Rwanda tare da takwaransa na Faransa Emmanuel Macron à birnin Kigali.
Shugaba Paul Kagame na Rwanda tare da takwaransa na Faransa Emmanuel Macron à birnin Kigali. REUTERS - JEAN BIZIMANA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.