Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Mahaman Ousman dan takarar adawa a zaben Nijar

Wallafawa ranar:

Dan takarar adawa a zaben shugabancin kasar Jamhuriyar Nijar Mahaman Ousman, na ci gaba da nuna rashin amincewa da sakamakon zaben da ya tabbatar da Bazoum Mohamed na jam’iyyar PNDS Tarayya mai mulki a matsayin wanda ya yi galaba.A zantawarsa da sashen Faransanci na Radio France Internatioale, Mahaman Ousman, wanda ya mulki jamhuriyar Nijar daga shekarar 1993 zuwa 1996, ya bukaci magoya bayansa da su gudanar da zanga-zangar lumana a sassan kasar don nuna rashin amincewa da sakamakon zaben.Ga dai fassarar tattaunawar.

Tsohon shugaban jamhuriyar Nijar Mahamane Ousmane, yayin wata zanga-zanga a birnin Yamai.
Tsohon shugaban jamhuriyar Nijar Mahamane Ousmane, yayin wata zanga-zanga a birnin Yamai. AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.