Bakonmu a Yau
Farfesa Usman Mohammed kan tarzomar da ta biyo bayan sakamakon zaben Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:48
Mutane 2 sun rasa rayukansu a yayinda jami’an tsaro suka kama masu zanga zanga 468, bisa tuhumarsu da kone gidaje da shagunan mutane a tarzomar da ta biyo bayan sanar da sakamakon zaben shugaban kasa a Nijar.
Talla
Dangane da halin da ake ciki a Jamhuriyar ta Nijar Salisu Isa ya tattauna da Farfesa Usman Mohammed na cibiyar gwagwarmayar tabbatar da Dimokaradiya a Nahiyar Afrika daga Najeriya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu