Nijar
Takunkuman ECOWAS sun fara tasiri kan aikin hakar Uranium a Nijar
Takunkuman da kungiyar ECOWAS ta kakabawa Jamhuriyar Nijar ya fara tasiri wajen aikin ma'adanin Uranium saboda karancin sinadaran da ake amfani da su wajen hakar ma'adanin.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:01
Talla
Wakilinmu Baro Arzika ya aiko mana da rahoto akai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu