Nijar
Yadda zaben Nijar zagaye na biyu ya gudana a Damagaram
Al'ummar Jamhuriyar Nijar sun kada kuri’unsu a zaben shugaban kasa a zagaye na biyu da ya gudana a ranar Lahadi 21 ga watan Fabarairu, domin tantance wanda zai zama shugaban kasar na 10 tsakanin yan takara biyu da suka hada da Mahamane Ousmane na RDR Tchanji da Bazoum Mohamed na PNDS Tarayya.
Wallafawa ranar:
Talla
Da misalin Karfe 8 na safe a bude rumfunan zabe dubu 25, 978.
Wakilinmu na Damagaram ya aiko mana da karin bayani kann yadda zaben ya gudana.
Rahoto kan yadda zaben Nijar zagaye na biyu ya gudana a Damagaram
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu