Isa ga babban shafi

Rashin kudaden tallafi ya kassara ayyukan jinkai a arewa maso gabashin Najeriya

Ana bayyana fargabar cewa ayyukan jin kai za su shiga mawuyacin hali  saboda shirin Majalisar Dinkin Duniya na rage ayyukan ta na jin kai a shiyyar arewa maso gabashin Najeriya saboda matsaloli na karancin kudaden tallafi.

Wasu 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya tagayyara a sansanin Gubio dake Maiduguri.
Wasu 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya tagayyara a sansanin Gubio dake Maiduguri. OCHA/Leni Kinzli
Talla

Yayin da ‘yan gudun hijira ke cewa sun shaida ganin rashin bada tallafi gwamnatotin jihohin da ke da ‘yan gudun hijira sun ce su na ci gaba da tallafawa wadan ke da bukata kafin samar mu su da mafita kan halin da su ke ciki.

Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto akai.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken rahoton.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.