Isa ga babban shafi

Masu bukata ta musamman sun koka kan maida su saniyar ware a Najeriya

Mutane masu bukata ta musamman a Najeriya sun yi korafin cewa ba su gamsu da zaben ministocin da aka nada ba, saboda ba a saka su a ciki ba, kamar yadda doka tanada, kuma ta ce a basu dama.

Wasu masu bukata ta musamman a Najeriya
Wasu masu bukata ta musamman a Najeriya © The Guardian Nigeria
Talla

Masu bukatar ta musamman sun kuma sha alwashin bin hakkinsu, domin tabbatar da  cewa ba a maida su saniyar ware ba.

Daga Abuja wakilinmu Muhammad Sani Abubakar, ya aiko mana da rahoto.(Domin sauraron rahoton wakilin namu sai a latsa alamar sautin da ke sama a bangaren hagu).

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.