Al'ummar Borno na fargabar yadda za su rungumi tubabbun mayakan Boko Haram
Yayin da gwamnatin jihar Borno da ke Najeriya, ta karbi tubabbun mayakan Boko Haram 2,100, dal'umma da dama sun koka game da yadda za su yi rayuwa da su.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kunna - 03:03
Talla
Mazauna jihar ta Borno da dama sun bayyana fargaba game da kasancewar tsoffin mambobin kungiyar da ta shahara wajen aikata ayyukan ta'addanci, da hakan ya jefa al'ummar arewa maso gabashin Najeriyar cikin mummunan yanayi.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Bilyaminu Yusuf kan yadda mazauna jihar suka bayyana ra'ayoyinsu game da matakin gwamnatin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu