Isa ga babban shafi

Za mu ci gaba da aiki ba kama hannun yaro a Legas - Sanwo Olu

Gwamnan jahar Lagos Babajide Sanwo-Olu da ya amshi shahadar kama aiki a matsayin gwamnan jihar a zango na biyu, inda ya sha alwashin ci gaba da inganta rayuwar al’ummar jihar kamar yadda ya fara. 

Gwamnan jihar Legas, Sanwo Olu kenan, yayin karbar rantsuwar kama aiki.
Gwamnan jihar Legas, Sanwo Olu kenan, yayin karbar rantsuwar kama aiki. © sanwoOlu/Twitter
Talla

Taron bikin wanda ya gudana a filin taro na Tafawa Balewa da ke birnin Legas, ya samu halartar manyan baki daga wajen jihar.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton da Khamis Saleh ya shirya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.