Isa ga babban shafi

Rahoto kan gagarumar nasarar da Kwankwaso ya samu a jihar Kano

Sakamakon zaben shugaban kasa a jihar Kano dake arewacin Najeriya na nuni da cewar Dan Takarar Jam'iyyar NNPP Rabi'u Musa Kwankwaso shi ne lashe Mafi yawan kuri'un da aka kada a jihar. An dai kammala tattara sakamakon zaben ne daren jiya litinin karkashin jagorancin babban baturen zaben jihar Farfesa Lawan Sulaiman Bilbis. Wakilin mu na Kanon Abubakar Abdulkadir Dangambo na da Karin bayani cikin wannan rahoto.

Rabi'u Musa Kwankwaso, dan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar NNPP a lokacin kada kuri'arsa.
Rabi'u Musa Kwankwaso, dan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar NNPP a lokacin kada kuri'arsa. AP - Sani Maikatanga
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.