Isa ga babban shafi

Najeriya: Manoma sun koka kan yadda dagwalon masana'antu ke musu illa

Rahotanni daga  jihar Bauchin Nigeria, na cewa mazauna garin Alkaleri musamman manoma  da ke iyaka da Gombe, sun yi  gangamin mika kuka kan  ayukkan kamfanonin da ke hako sinadarin Kaolin a karkashin kasa, kamfanonin da suke zargi da gurbata musu muhalli da kuma haddasa cututtuka. 

Manoma a wata gona dake kauyen Asipa Ila a wajen Abeokuta dake kudu maso yammacin Najeriya. 27/10/2015.
Manoma a wata gona dake kauyen Asipa Ila a wajen Abeokuta dake kudu maso yammacin Najeriya. 27/10/2015. REUTERS/Akintunde Akinleye
Talla

Yanzu haka dai kamfanoni 5 ne ke gudanar da ayyukan hako wannan ma’adini a yankin.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Shehu Saulawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.