Isa ga babban shafi
Najeriya - tattalin arziki

CBN zai soke baiwa bankunan Najeriya kudaden kasashen waje

Babban Bakin Najeriya CBN ya ce wani lokaci cikin wannan shekara zai soke saidawa bankunan kasar  kudaden kasashen waje kamar yadda aka saba.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Gwamnan babban bakin kasar Godwin Emefiele
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Gwamnan babban bakin kasar Godwin Emefiele Daily Trsut
Talla

Gwamnan babban bankin Godwin Emefiele wanda ya sanar da haka a Abuja yace, zasu taimawa bankunan hanyoyin samun kudaden da kansu.

Hakan na zuwa ne bayan da asusun bada lamuni na duniya IMF ya sake yin kira ga gwamnatin Najeriya da ta janye tallafin Man fetur da kuma cire farashin canji kudaden ketare a hukumance.

Matakin da masana tattalin arziki irinsu Dakta Isa Abdullahi na jami’ar Tarayya ta Kashere dake Gombe ke ganin da lale. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron abin da masanin ke cewa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.