Isa ga babban shafi
Najeriya

'Yan bindiga sun hallaka mutane 2,000 a Zamfara cikin shekaru 7

Alkalumma daga Jihar Zamafarar a  tarayyar Najeriya sun bayyana cewa sama da mutane 2,000 'yan bindiga suka hallaka, a shekaru kusan 7 da aka kwashe suna kai wa al'ummar yankin hare-hare. Wakilinmu El Yakub Usman Dabai ya hada mana rahoto akan wannan matsala.

Hare-haren 'yan bindiga a Zamfara ya hallaka mutane masu yawa.
Hare-haren 'yan bindiga a Zamfara ya hallaka mutane masu yawa. Information Nigeria
Talla

02:48

'Yan bindiga sun hallaka mutane 2,000 a Zamfara cikin shekaru 7

El-Yakub Usman Dabai

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.