Isa ga babban shafi
Borno

Boko Haram ta kai hari kan jami'an Majalisar Dinkin Duniya

Rahotanni daga Najeriya sun ce wasu mayakan kungiyar Boko Haram sun kai hari kan tawagar motocin jami’an Majalisar Dinkin Duniya a Jihar Borno inda suka kashe mutum hudu, suka kuma gudu da kayan abinci. A saurari rahotan da Bilyaminu Yusuf ya aiko daga garin Maiduguri.

Mayakan Boko Haram
Mayakan Boko Haram pmnewsnigeria
Talla

03:00

Rahoto kan harin da Boko Haram ta kai wa jami'an jin-kai

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.