Isa ga babban shafi
Najeriya-Boko Haram

Sojojin Najeriya 4 sun mutu a harin Boko Haram

Sojojin Najeriya hudu ne suna rasa rayukansu a wani harin kwontan bauna da ‘yan kungiyar Boko Haram suka kai ma su a wani kauye da ake kira Gubdori cikin yakin karamar hukumar Dikwa a jihar Borno.

Sojoji 4 mutu a wani harin kwontan bauna da Boko Haram suka kai ma su.
Sojoji 4 mutu a wani harin kwontan bauna da Boko Haram suka kai ma su. © Getty Images
Talla

Sanarwar da wata majiyar soji ta fitar ta ce mayakan na Boko Haram sun bude wuta da manyan makamai ne akan ayarin motocin soji da ke wucewa a kauyan, yayin da shaidu ke cewa bangaren Abou Mosab Albarnawi na kungiyar ta Boko Haram ne ya kai wannan hari.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.